rachelua_ha_psa_tn_l3/106/32.txt

18 lines
681 B
Plaintext

[
{
"title": "Meriba",
"body": "Wannan wuri ce. (Dubi: translate_names)"
},
{
"title": "sha wahala saboda su",
"body": "Musa ya sha wahala saboda zunubin mutanen. Anan kalma \"su\" wakilin suna ne domin mutane da kuma metonym ne dake magana game da zunubinsu. AT: \"sha wahala saboda ayyukansu\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "amma suka gauraye da al'ummai",
"body": "A nan Dauda yana magana game da mutane da ke aurayya da mataye daga sauran al'ummai kamar yadda gauraye da su. AT: \"amma suka gauraya cikin aure da sauran al'ummai\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "waɗanda suka zamar masu tarko",
"body": "Gumakan suka zamar masu tarko."
}
]