rachelua_ha_psa_tn_l3/105/37.txt

18 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Ya fito da Isra'ilawa tare da azurfa da zinariya",
"body": "A lokacin da Isra'ilawa suka bar Masar sun ɗauki azurfa da zinariyan tare da su. AT: \"Ya fito da Isra'ilawa daga Masar tare da azurfa da zinariya cikin mallakansu\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": "babu wani cikin kabilunsa da yayi tuntuɓe a hanya",
"body": "Ba wanda aka bari a baya. Ana iya bayyana wannan gaskiya ma AT: \"dukkan kabilunsa son iya yin tafiya\" (Dubi: figs_doublenegatives)"
},
{
"title": "Ya shimfiɗa girgije a matsayin abin rufa",
"body": "A nan marubucin zabura yana bayyana Yahweh na ajiye girgije cikin tsararrin sama sai ka ce yana shimfiɗa tufa a waje. Girgijen \"abin rufa\" ne don ta kare su daga rana. AT: \"Ya ajiye girgije cikin tsararrin sama ta kare su daga zafin rana\" (Dubi: figs_metaphor da figs_explicit) "
},
{
"title": "ya kuma yi wuta ta haskaka dare",
"body": "Yahweh ya ajiye ginshikin wuta a cikin tsararrin sama ta bayar da haske cikin dare. AT: \"Ya ajiye wuta a tsararrin sama ta kaskaka dare\" (Dubi: figs_explicit)"
}
]