rachelua_ha_psa_tn_l3/105/14.txt

14 lines
470 B
Plaintext

[
{
"title": "Mahaɗin Zance:",
"body": "Marubucin zabura na rubutawa game da Isra'ila."
},
{
"title": "sabili da su",
"body": "\"sabili da kan su.\" Wannan na nufi da Isra'ila."
},
{
"title": "Kada ku taɓa shafaffuna",
"body": "A nan \"taɓa\" na nufin lahani, tana nan karin azama ce Yahweh ya yi amfani ya kara ƙarfafa gargaɗinsa da ba zai yi wa mutanensa lahani ba. AT: \"Kada ku yi wa mutane da na shafe lahani ba\" (Dubi: figs_hyperbole) "
}
]