rachelua_ha_psa_tn_l3/105/09.txt

14 lines
568 B
Plaintext

[
{
"title": "Yana tunawa a cikin ransa",
"body": "Jimla nan \"tunawa a cikin ransa\" na nufi a tuna da wani abu. AT: \"yana tuna da\"(Dubi: figs_idiom) "
},
{
"title": "alƙawarin da yayi da Ibrahim ... rantsuwarsa ga Ishaku",
"body": "Waɗannan jimla dukka biyun su \"alƙawarin\" da \"rantsuwar\" suna nufi alƙawari ɗaya da Yahweh ya yi ga mutanensa. (Dubi: figs_parallelism)"
},
{
"title": " rantsuwarsa ga Ishaku",
"body": "Tana iya zama da taimako a kara kalmomi da aka rasa. AT: \"rantsuwarsa da ya ba wa Ishaku\" (Dubi: figs_ellipsis) "
}
]