rachelua_ha_psa_tn_l3/105/04.txt

18 lines
629 B
Plaintext

[
{
"title": "Ku biɗi Yahweh da ƙarfinsa",
"body": "A \"neman ƙarfin Yahweh\" na nufi a roki shi ya ƙarfafa shi. AT: \"(Dubi: figs_idiom)"
},
{
"title": "al'ajibansa da kuma",
"body": "Zai zama da taimako a kara da kalmomin wanda aka rasa. AT: \"tuna da al'ajibansa da kuma\" (Dubi: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "dokoki daga bakinsa",
"body": "A nan \"baki\" na nufi da abubuwan da ya yi magana. AT: \"dokoki da ya riga ya yi magana\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ku zuriyar Ibrahim ... ku mutanen Yakubu",
"body": "Mawallafi ya yi magana da Isra'ilawa, na kiran su da waɗannan sunaye."
}
]