rachelua_ha_psa_tn_l3/104/29.txt

18 lines
642 B
Plaintext

[
{
"title": "ɓoye fuskarka",
"body": "Wannan na nufi cewa Yahweh ba ya duba su ko mai da hankali akan su. AT: \"sa'ad da ba ka duba su ba\" ko \"sa'ad da ka yi watsi da su\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": "koma ƙura",
"body": "Wannan na nufi cewa jikinsu ya rube sun kuma sake zama kasa. AT: \"jikinsu ya rube sun kuma koma kasa\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": "Lokacin da ka aiko Ruhunka",
"body": "Wannan yana nufin da Ruhunsa da ke kasancewa an aika ya ba da rai ga halittu. (Dubi: figs_idiom)"
},
{
"title": "ka kuma sabunta gefen ƙasarsu",
"body": "\"ka sa kasan ta zama cike da sabon rai\""
}
]