rachelua_ha_psa_tn_l3/104/23.txt

6 lines
230 B
Plaintext

[
{
"title": "ta cika maƙil da ayyukanka",
"body": "A nan Dauda ya bayyana adadin abubuwan da Yahweh ya halita sai ka ce su dã ruwa ne da ta cika maƙil daga ganga. AT: \"an cika ta da aikinka!\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]