rachelua_ha_psa_tn_l3/104/19.txt

14 lines
553 B
Plaintext

[
{
"title": " lokuta",
"body": "Wannan kalma na nufi yanayin iska dabam dabam da ke canje-canje a cikin shekara. waɗansu wurare na damina kuma da rani, yayin da wasu na lokacin bazara, zafi, faɗuwa ko ruwa, da sanyi."
},
{
"title": "rana kuma ta san ",
"body": "A nan Dauda ya bayyana rana sai ka ce ta san lokacin rana ta yau. AT: \"ya yi rana ta faɗi a lokacin ta\" (Dubi: figs_personification)"
},
{
"title": "Ka yi",
"body": "\"Yahweh, ka yi.\" Anan mawallafa sun canza daga yin magana game da Yahweh da yin magana da shi."
}
]