rachelua_ha_psa_tn_l3/104/16.txt

14 lines
627 B
Plaintext

[
{
"title": "Itatuwan Yahweh suna samun ruwa",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikinfom na aiki. AT: \"Yahweh na yin yalwa tanadi na ruwan sama domin itatuwansa\" (Dubi: figs_activepassive)"
},
{
"title": "A can tsuntsaye ke yin sheƙunansu",
"body": "Suna yi sheƙunansu cikin itatuwan sidar. Ana iya bayyana wannan sarai. AT: \"Tsuntsaye sun yi sheƙunansu cikin itatuwan sidar\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": "shamuwa ... rimaye",
"body": "Wannan iri tsuntsu ce. AT: \"tsuntsu\" ... Rimaya ƙarami dabba ne da ke kamar da dabba mai gurgurawa. AT: \"wata irin dabba ta su ta Turai na dutse\" "
}
]