rachelua_ha_psa_tn_l3/104/10.txt

18 lines
561 B
Plaintext

[
{
"title": "maɓulɓulan",
"body": "karamin kogi"
},
{
"title": "jakunan jeji a wurin ne suke kashe ƙishinsu",
"body": "Ana iya bayyana a fili cewa sun kashe ƙishinsu ta wurin shan ruwa. AT: \"jakunan jeji suna shan ruwan domin su kashe ƙishinsu\" (Dubi: figs_explicit) "
},
{
"title": "bakin kogunan ruwa",
"body": "ƙasan da ke baki kogi"
},
{
"title": "suna raira waƙa a cikin rassa",
"body": "A nan Dauda ya kwatanta chirping tsuntsaye sai ka ce suna waka ne. AT: \"suna shirp a cikin rasan itace\" (Dubi: figs_metaphor) "
}
]