rachelua_ha_psa_tn_l3/104/06.txt

18 lines
780 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka rufe duniya da ruwa kamar sutura",
"body": "A nan an kwatanta ruwa da rufe duniya yadda babban sutura na iya rufe wani abu gabaki daya. AT: \"Ka rufe duniya da ruwa gabaki daya\" (Dubi: figs_simile) "
},
{
"title": "Tsautawarka nasa ruwaye ... suka gudu",
"body": "Waɗannan jimla biyu na da ma'ana kuma na amfanu tarento jadada yadda Allah yana magana da ruwaye tafi daga nan. (Dubi: figs_parallelism) "
},
{
"title": "janye",
"body": "\"ritaya\" ko \"koma baya\""
},
{
"title": "suka gudu",
"body": "A nan marubucin zabura yana magana game da ruwaye da ke janye sai ka ce suna gudu ne kamar daba bayan jin muryan Yahweh. Kalma \"gudu\" na nufi a yi gudu daga nan da sauri. AT: \"ruga daga nan\" (UDB) (Dubi: figs_personification)"
}
]