rachelua_ha_psa_tn_l3/103/17.txt

18 lines
772 B
Plaintext

[
{
"title": "har abada abadin",
"body": "Wannan yana nufi da cewa kauna Yahweh yana cin gaba har abada. AT: \"zai ci gaba har abada\" (Dubi: figs_merism)"
},
{
"title": "Sun kiyaye alƙawarinsa sun kuma tuna su yi biyayya da dokokinsa",
"body": "Wadannan jimla biyu suna da ma'ana mai kamar da. (Dubi: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Yahweh ya kafa kursiyinsa a sammai",
"body": "A nan mulkin Yahweh amasayi sarki na nufi da kamar yadda \"kursiyinsa.\" AT: \"Yahweh ya dauka kujeransa a cikin sammai inda yana mulki kamar sarki\" (UDB) (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "masarautarsa kuma na mulkin kowa",
"body": "Anan na nufan Yahweh da \"mulkinsa\" don ya jadada ƙarfin ikonsa amasayi sarki. AT: \"yana mulki\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]