rachelua_ha_psa_tn_l3/10/15.txt

10 lines
446 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka karya hannun mugu da mai aikata mugunta",
"body": "Anan \"hannu\" yana wakiltar iko. AT: \"Rushe ikon mugaye da mugu mutum\" ko\n\"Sanya mugaye da mugu mutum ya zama mai rauni\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Kasa ya ɗauki laifin mugun aikinsa",
"body": "Sanya wani hisabi kan munanan ayyukansa yana wakiltar hukunta shi. AT: \"Ku\nhukunta shi saboda mugayen abubuwan da ya aikata\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]