rachelua_ha_psa_tn_l3/10/13.txt

6 lines
250 B
Plaintext

[
{
"title": "Ba zai kama ni da wani alhaki ba",
"body": "\"Ba za ku buƙaci na gaya muku dalilin da ya sa nake yin abin da nake yi ba.\" Tsayar da wani a\nnan yana wakiltar hukunta shi. AT: \"Ba za ku hukunta ni ba\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]