rachelua_ha_psa_tn_l3/10/08.txt

14 lines
745 B
Plaintext

[
{
"title": "Yana kwanto kusa da ƙauyuka",
"body": "Kalmar \"ya\" tana nufin mugaye."
},
{
"title": "Yana jira a inda ya ɓuya kamar zaki a cikin kurmi",
"body": "Wannan yana magana ne game da mugu kamar yana zaki. AT: \"Yana ɓoyewa\nyayin da yake jiran marasa ƙarfi su yi tafiya kusa da shi, kamar yadda zaki yakan yi shuru a\ncikin daji don dabbar da yake so ya kai wa hari\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "ya kan kwanta yana fakon wanda zai kama lokacin da yasa tarkonsa",
"body": "Marubucin yayi maganar mugaye yana kama mutane kamar shi maharbi ne yana amfani da\ntaru don kama dabbobi. AT: \"Yana kama waɗanda ake zalunta kamar mafarauci\nwanda ya kama dabba a cikin raga ya jawo ta\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]