rachelua_ha_psa_tn_l3/10/06.txt

14 lines
677 B
Plaintext

[
{
"title": "ba zan sadu da wahala ba",
"body": "Ana magana game da fuskantar masifa kamar saduwa da ita. AT: \"Ba zan sami\nmatsala ba\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Maganganunsa suna cike da zage-zage da yaudara",
"body": "Abin da mutane ke faɗi ana maganarsa kamar kasancewa a bakinsu. AT: \"A\nkoyaushe yana zagin mutane, yana faɗar ƙarairayi, kuma yana barazanar cutar da mutane\"\n(Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "mai hatsari ne da hallakar wa",
"body": "Anan harshe yake wakiltar magana. AT: ko \"abin da yake fada na cutar da lalata mutane\" ko \"yana magana da kalmomin da ke barazana da cutar da mutane\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]