rachelua_ha_psa_tn_l3/07/14.txt

6 lines
449 B
Plaintext

[
{
"title": "Mugun shirin da yayi ya koma a kansa kenan, don rikicin ya sauka a kansa kenan",
"body": "Ana magana game da halakarwa da tashin hankali kamar sun buga kan mutum ko sun faɗi a kansa. AT: \"Shirye-shiryen nasa masu halakarwa sun lalata shi, saboda tashin\nhankalinsa ya afka masa\" ko \"Lokacin da yake shirin halakar da wasu, wasu sukan hallaka shi; yayin da ya far wa wasu, wasu sukan kai masa hari\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]