rachelua_ha_psa_tn_l3/07/10.txt

10 lines
355 B
Plaintext

[
{
"title": "Kariyata tana zuwa daga Allah",
"body": "Kalmar nan “garkuwa” tana wakiltar kariyar Allah. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Allah wanda ya ke jin haushi a kowacce rana",
"body": "Wanda Allah yake fushi da shi za a iya bayyana shi a sarari. AT: \"Allah wanda\nyake fushi da mugaye kowace rana\" (Duba: figs_explicit)"
}
]