rachelua_ha_psa_tn_l3/05/11.txt

10 lines
388 B
Plaintext

[
{
"title": "dukkan waɗanda suka fake gare ka su yi farinciki",
"body": "Ana maganar Allah kamar yana mafaka ne, wurin da za'a kiyaye mutane. AT:\n\"Bari duk waɗanda suka je wurinku don kariya su yi murna\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "waɗanda ke ƙaunar sunanka",
"body": "Sunan Allah yana wakiltar shi. AT: \"waɗanda suke ƙaunarku\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]