rachelua_ha_psa_tn_l3/05/01.txt

14 lines
423 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka saurari kira na zuwa gare ka",
"body": "Wannan kira ne na neman taimako. AT: \"Ku saurare ni kamar yadda nake kiranku\ndon neman taimako\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "nishe-nishena",
"body": "ƙananan sauti waɗanda mutane suke yi da murya lokacin da suke wahala"
},
{
"title": "zan kawo rokona gare ka",
"body": "\"Zan yi roƙo\" ko \"zan tambaye ku abin da nake buƙata\""
}
]