rachelua_ha_psa_tn_l3/04/01.txt

14 lines
465 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka amsa mani sa'ad da cikin matsuwa nayi kira",
"body": "\"Amsa mani idan na kira\" ko \"Ka taimake ni idan na kira\""
},
{
"title": "Allahna mai adalci",
"body": "\"Allah, wanda ya nuna ni mai adalci ne\""
},
{
"title": "ba ni hutu a lokacin da nake cikin matsuwa",
"body": "Ana magana akan kasancewa cikin haɗari kamar kasancewa a cikin kunkuntar sarari. AT: \"ku cece ni lokacin da nake cikin haɗari\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]