rachelua_ha_psa_tn_l3/02/01.txt

14 lines
591 B
Plaintext

[
{
"title": "Meyasa al'ummai suke shirin tayarwa",
"body": "Wannan yana iya nufin cewa al'ummai suna ta hayaniya da hayaniya."
},
{
"title": "don me mutane ke ƙulla shawarwarin banza",
"body": "Wadannan kila makirci ne ga Allah da kuma mutanensa."
},
{
"title": "Bari mu tsaga karkiyar da suka ɗora a kanmu, kuma mu jefar da sarƙoƙinsu",
"body": "Mutanen wasu ƙasashe suna magana game da Yahweh da mulkin Almasihu a kansu kamar dai ƙuƙumma da sarƙoƙi ne. AT: \"Ya kamata mu 'yantar da kanmu daga ikonsu; kada\nmu sake su sake mulkarmu\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]