14 lines
624 B
Plaintext
14 lines
624 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "cikin birnin Allahnmu a tsauni mai tsarki",
|
|
"body": "Wannan ishara ne ga Yerusalem, wanda aka gina akan Tsaunin Sihiyona."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Mai kyakkyawan tsawo",
|
|
"body": "\"Kyakkyawa kuma babba.\" Kalmar \"daukaka\" tana nufin yadda tsayin Sihiyona yake."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "farincikin duk duniya, shi ne Tsaunin Sihiyona",
|
|
"body": "Anan kalmar \"ƙasa\" tana nufin duk wanda ke rayuwa a duniya. Ana iya fassara kalmar \"farin\nciki\" azaman aiki. Madadin fassarar: \"Dutsen Sihiyona yana ba da farin ciki ga kowa a duniya\"\nko \"kowa a duniya yana farin ciki saboda Dutsen Sihiyona\" (Duba:"
|
|
}
|
|
] |