18 lines
966 B
Plaintext
18 lines
966 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Muhimmin Bayyani:",
|
|
"body": "Mutum da ya rera wannan waka ya cigaba sa bayyana mutum wanda yana girmama Yahweh."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Dukiya da arziki suna cikin gidansa",
|
|
"body": "Anan kalma \"gida\" na nuna da iyali. Kalmomin \"dukiya\" da \"arziki\" mafi muhimmin ci na nufi abu daya kuma na nuna yalwan dukiya. AT: \"Iyalinsa masu arziki ne sosai\" (Dubi: figs_metonymy da figs_doublet)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Haske yana haskaka wa cikin duhu domin taliki mai tsoron Allah",
|
|
"body": "Marubuci na magana game da albarkar Allah ga mutum mai tsoron Allall cikin lokaci mai wuya sai ka ce shi ne hasken da ke haskakawa cikin duhu. AT: \"Albarkun da mutum da ke tsoron Allah na karba daga Allah kamar haske wanda ke haskakawa cikin duhu\" (Dubi: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "bayar da rancen kuɗi",
|
|
"body": "Fahimcin bayyani nan za a iya yi ta da saukin ganewa. AT: \"bayar da rancen kuɗinsa ga sauran mutane.\" (Dubi: figs_ellipsis) "
|
|
}
|
|
] |