14 lines
792 B
Plaintext
14 lines
792 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "SHIN",
|
|
"body": "Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na ashirin da daya. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 161-168 ta fara da wannan harafi."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": " zuciya ta ta karai, gama ina jin tsoron karya maganarka",
|
|
"body": "Marubucin zabura ya yi magana game da zuciya sai ka ce tana iya rawar jiki da zaman tsoro. Zuciya kalma ne (a turance \"synecdoche\") da aka yi amfani da ita a madadin dukkan mutum. AT: \"Na girgiza saboda ina jin tsoron cewa zan yi rashin biyayya da maganarka\" (Dubi: figs_synecdoche da figs_personification)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "ganima",
|
|
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) abubuwa da sojoji da yan fashi sukan ɗauka daga waɗănda sun ci su cikin yaki ko 2) abubuwa masu girman daraja ko \"dukiya mai yawa.\" "
|
|
}
|
|
] |