rachelua_ha_psa_tn_l3/119/109.txt

22 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Raina kullum yana hannuna",
"body": "Wannan shine salon zance da ke nufi da rayuwan marubuci na cikin haɗari kullum. AT: \"Abokan gaba na suna kokari sau da yawa don su kashe ni\" (UDB) (Dubi: figs_idiom)"
},
{
"title": " ban manta da shari'arka ba",
"body": "Wannan za'a iya bayyana ta cikin fom mai yaƙini. AT: \"Kullum ina tuna da shari'arka\" (Dubi: figs_litotes)"
},
{
"title": "Mugaye sun ɗana tarko domina",
"body": "Mugaye mutane na yin kokari don su kama kuma su kashe marubuci an yi magana game da sai ka ce su mafarauci ne da ke sa tarko don kama wani dabba. (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Mugaye",
"body": "Wannan siffa maras muhimmanci za'a iya bayyana ta kamar wani siffa. AT: \"Mugaye mutane\" (Dubi: figs_nominaladj)"
},
{
"title": "ban ratse daga umarninka ba",
"body": "Bana yi wa umarnin Allah rashin buyayya an yi magana game da sai ka ce marubuci baya yin tafiya daga umarnin Allah. Wannan za'a iya bayyana ta cikin fom mai yaƙini. AT: \"Ina biyayya da umarninka\" (Dubi: figs_metaphor and figs_litotes)"
}
]