rachelua_ha_psa_tn_l3/119/09.txt

22 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "BETH",
"body": "Wannan shine sunan baki na biyu na haruffan Hebraniyawa. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na aya 9 - 16 ta fara da wannan harafi."
},
{
"title": "Yaya matashi zai tsare tafarkinsa da tsabta?",
"body": "Wannan tambaya ana amfani don gabatar da sabon daraja ga kalma Allah. Wannan tambaya da ba ta damu da amsa ba za'a iya fassara ta kamar yadda a bayyani. AT: \"Wannan shine yadda matashi zai tsare tafarkinsa da tsabta\" (Dubi: figs_rquestion)"
},
{
"title": "tsare tafarkinsa da tsabta",
"body": "Marubucin ya kwatanta rayuwa bisa shari'ar Allah kamar da tafarki da ke ajiye a share daga toshewa. (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Da dukkan zuciyata",
"body": "Wannan shine salon zance. Zuciyaa na nufin da dukkan motsin zuciya, jin, sha'awa, da son rai na mutum. AT: \"da dukkan rai na\" ko :da duk abin da ke ciki na\" ko \"da gaske\" (Dubi: figs_idiom)"
},
{
"title": " Kar ka barni in kauce wa umarnanka",
"body": "Anan rashin biyayya ga dokokin Allah an bayyana ta kamar yadda batar daga tafarki. AT: \"Kada ka bar ni in yi rashin biyayya da dokokinka\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]