rachelua_ha_psa_tn_l3/123/03.txt

22 lines
999 B
Plaintext

[
{
"title": "Kayi mana jinƙai",
"body": "Suna mai zuzzurffar ma'ana \"jinƙai\" za'a iya bayyana ta kamar yadda a wani mataki. Dubi yadda ka fassara jimlar mai kama da ita cikin 123:1. AT: \"yi mana jinkai\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "cike muke ... mun ma fi cike",
"body": "Waɗannan jimla biyu na da ma'ana mai kama, tare da na biyu yana kara tsanani na farkon (Dubi: figs_parallelism)"
},
{
"title": "cike muke da wulaƙanci",
"body": "Anan wulaƙanci an yi magana ne game da sai ka ce wani abu ne da zai zama cike a mutum. \"an ci mana mutuncin\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Mun ma fi cike",
"body": "Wannan salon zancen na nufi da cewa adadin ya wuce kima, irin ta masu 'ba'. AT: \"Mun dandana fiye da\" (Dubi: figs_idiom)"
},
{
"title": "da ba'ar ... da kuma renin",
"body": "Akwai jimla biyu da ke da ma'ana masu kama kuma an yi amfani da su tare don a jadada yawan yadda sun kasace da ba'a daga mutane. (Dubi: figs_parallelism)"
}
]