rachelua_ha_psa_tn_l3/106/44.txt

18 lines
608 B
Plaintext

[
{
"title": "Duk da haka ... ƙuncin su",
"body": "\"Tukuna\" ko \"ko da don haka.\" Dubi yadda ka fassara wannan a 106:8. ... \"masifansu\" ko \"wahalarsu\""
},
{
"title": "tuna a ransa",
"body": "Jimlan \"tuna a ransa\" na nufi da tunawa da wani abu. AT: \"tuna da\" (Dubi: figs_idiom)"
},
{
"title": "ya kuma yi jinkiri ",
"body": "\"ya kuma ji tausayin su\""
},
{
"title": "waɗanda suka yi nasara dasu ... suka ji tausayin su",
"body": "\"waɗanda suka kama su.\" Wannan na nufin da abokan gaba Isra'ilawa waɗanda suka dauka su fursuna. ... \"an zama da tausayi a kan su\""
}
]