rachelua_ha_psa_tn_l3/85/08.txt

14 lines
648 B
Plaintext

[
{
"title": "gama zai kawo salama ga mutanensa",
"body": "\"zama da dangantaka ta lumana da mutanensa\" ko \"kawo zaman lafiya ga mutanensa\""
},
{
"title": "Duk da haka ba zasu koma ga bin hanyoyinsu na wauta ba",
"body": "Ana magana da mutumin da ke canza yadda yake nuna halinsa kamar yana juyawa zuwa wata\nhanyar daban. AT: \"Duk da haka ba za su sake fara aikata abubuwan wauta ba\"\n(Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "daga nan ɗaukaka zata zauna cikin ƙasarmu",
"body": "A nan “ɗaukaka” tana wakiltar bayyanuwar Allah. AT: \"to kuwa kasancewar sa\nmai ɗaukaka zai kasance a ƙasarmu\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]