14 lines
597 B
Plaintext
14 lines
597 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Zaka duba ne kawai kaga ... hukuncin da za'a yiwa miyagu",
|
|
"body": "\"Kai da kanka ba zaka sha wahala ba, amma za ka kalla ka mai da hankali, kuma za ka gani\" ... \"yadda Allah ke hukunta miyagu\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Yahweh ne mafakata",
|
|
"body": "\"Yahweh shine wanda na kan je sa'ad da ina bukata wani da zai kare ni\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Kuma ka maida Maɗaukaki mafakarka",
|
|
"body": "\"Ya kamata ka maida Maɗaukaki mafakarka kuma.\" Marubucin zabura ya tsaya da magana da Allah kuma yana magana da mai karatu. "
|
|
}
|
|
] |