14 lines
913 B
Plaintext
14 lines
913 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Toka ce abincina kuma gurasa",
|
|
"body": "Da Dauda zaya zauna cikin toka kamar yadda akan yi bakin ciki, saboda haka toka da zaya fadi cikin abincisa. AT: \"Ina cin toka kamar ina cin gurasa\" ko \"Kamar yadda ina bakinciki, toka na faɗi akan gurasa da ina ci\" (Dubi: figs_simile)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "abin shana ya gauraye da hawaye na",
|
|
"body": "Dauda bai yi shi da niyya ya gauraye abin shansa da hawaye ba; ko dai hawayensa da ya faɗi a cikin kofinsa yayin da yana bakinciki da kuma kuka. AT: \"hawaye na kuma ya faɗi a cikin kofin da ina sha\" (Dubi: figs_explicit)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "ka ɗaga ni sama domin ka fyaɗa ni ƙasa",
|
|
"body": "A zahiri Allah bai ɗaga sama kuma don ya jefar da jikin Dauda ƙasa ba; ko dai Dauda yana ce haka ya kwatanta yadda yake jin da kuma fuskantar. AT: \"ta na nan kamar ka ɗaga ni sama domin ka jefar da ni ƙasa\" (Dubi: figs_metaphor) "
|
|
}
|
|
] |