14 lines
633 B
Plaintext
14 lines
633 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Gama mulki na Yahweh ne",
|
||
"body": "\"Gama mulki na Yahweh ne.\" Anan “mulki” yana wakiltar sarautar Allah a matsayin sarki.\nAT: \"Gama Yahweh sarki ne\" (Duba: figs_metonymy)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "shi yake mulki bisa al'ummai",
|
||
"body": "Anan “al’ummai” suna wakiltar mutanen ƙasashe. AT: \"yana mulkin mutanen\nal'ummai\" (Duba: figs_metonymy)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "dukkan su masu gangarawa zuwa turɓaya ... su waɗanda baza su iya adana rayyukansu ba",
|
||
"body": "Dukkansu jimlolin suna nufin rukuni ɗaya. Dukkansu suna nufin dukkan mutane saboda dukka mutane zasu mutu. (Duba: figs_parallelism)"
|
||
}
|
||
] |