rachelua_ha_psa_tn_l3/149/06.txt

14 lines
888 B
Plaintext

[
{
"title": "Bari yabon Allah ya kasance a bakinsu",
"body": "Bakin wani kalma ne (da yake kwatanta wani abu amma na nufin wani dangantak abu) domin dukkan mutum. AT: \"Bari su zama a shirye kullum don yabon Allah\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "da takkuba masu kaifi biyu a hannunsu",
"body": "takkuba masu kaifi biyu a hannunsu** - Idan takkuba ba a san su ba, yi amfani da makamin gida. Kalmar \"takobi\" wani kalma ne (da yake kwatanta wani abu amma na nufin wani dangantak abu) domin kasancewa a shirye don faɗa cikin yaƙi. AT: \"bari su zama a shirye kullum don tafiyan yaƙi dominsa\" (Dubi: figs_ellipsis da figs_metonymy)"
},
{
"title": "al'ummai",
"body": "Jimla \"al'ummai\" wani kalma ne (da yake kwatanta wani abu amma na nufin wani dangantak abu) domin mutane wanda ke zama cikin al'ummai. AT: \"mutane daga al'ummai\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]