rachelua_ha_psa_tn_l3/69/32.txt

14 lines
614 B
Plaintext

[
{
"title": "ku da kuke neman Yahweh",
"body": "Neman Allah yana wakiltar 1) neman taimakon Allah ko 2) yin tunani game da Allah da kuma\nyi masa biyayya. AT: \"ku da kuke roƙon Allah taimako\" ko \"ku da kuke tunani\ngame da Allah\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "zukatanku zasu rayu",
"body": "Anan \"zukata\" suna nufin mutane. Anan \"rayu\" wani karin magana ne wanda ke nufin a karfafa. AT: \"a ba ku kwarin gwiwa\" (Duba: figs_synecdoche da figs_hypo)"
},
{
"title": "Gama Yahweh na sauraron",
"body": "Anan \"ji\" na nufin amsawa. AT: \"Yahweh ya amsa\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]