rachelua_ha_psa_tn_l3/69/30.txt

10 lines
351 B
Plaintext

[
{
"title": "sunan Allah",
"body": "Anan “suna” yana nufin Allah da kansa. AT: \"Allah\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "fiye da sã da bijimi mai ƙahonni da kofatai",
"body": "Wannan jimlar ta banbance cikakkun bijimai da sauran kananan shanu. AT:\n\"bijimin da ya cika girma da ƙaho da kofato\" (Duba: figs_distinguish)"
}
]