rachelua_ha_psa_tn_l3/96/01.txt

18 lines
861 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": " dukkan duniya",
"body": "Wannan yana nufi mutanen duniya. AT: \"dukkan ku mutane waɗanda ke zaune a duniya\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "albarkaci sunansa",
"body": "Kalma \"suna\" wata kalma ce (a turance ake ce da ita metonym) don Yahweh da kansa. AT: \"bless Yahweh\" ko \"yi abun da zai sa Yahweh murna.\" Dubi yadda \"bari sunansa mai daraja ya zama da albarka\" an fassara ta cikin 72:18. (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "shelar cetonsa ",
"body": "Sunan ra'ayi na gamayya \"ceto\" ana iya fassara ta wurin yin amfani da fi'ilin \"ceta\". AT: \"sanad da cewa ya cece mu\" ko \"faɗa wa mutane cewa shine wanda yana ceto\" (Dubi: figs_abstractnouns) "
}
]