rachelua_ha_psa_tn_l3/139/23.txt

18 lines
774 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka jaraba ni",
"body": "Wannan roko doin Allah ya fada wa marubucin zabura game da wani tunani mai zunubi wanda shi ya yi. AT: \"Don Allah ka bincike ni\" ko \"na roka ka bincike ni\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": "Ka jaraba ni, ya Allah, ka san zuciyata; ka gwada ni ka san tunanina",
"body": "Waɗannan jumla biyu na da ma'ana masu kama. Daya daga biyun kara karfafa tunani da ke cikin na farko. (Dubi: figs_parallelism)"
},
{
"title": "muguwar hanya",
"body": "Anan \"hanyar\" na tsaya ne domin hali. (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "madawwamiyar hanya",
"body": "Anan \"hanyar\" na nufin da a dogara da yin biyayya cikin Allah. Duk wanda ke yin \"tafiya\" wannan hanyar zai samu rai madawwami. (Dubi: figs_metaphor)"
}
]