14 lines
566 B
Plaintext
14 lines
566 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "KAPH",
|
|
"body": "Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na goma sha ɗaya. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 81-88 ta fara da wannan harafi."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Na sa zuciya cikin maganarka",
|
|
"body": "Anan \"magana\" na gabatad da abin da Allah ya ce. AT: \"Ina amincewa dõgara da abin da ya ce\" (Dubi: figs_metonymy)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Idanuna na jiran ganin alƙawarinka",
|
|
"body": "Anan \"idanu\" na gabatad da cikakke mutum. AT: \"Na jira sosai domin ka yi abin da ka alƙawarta zaka yi\" (Dubi: figs_synecdoche)"
|
|
}
|
|
] |