18 lines
558 B
Plaintext
18 lines
558 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "RESH",
|
|
"body": "Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na ashirin. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 153-160 ta fara da wannan harafi."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Ka dubi ƙunci na",
|
|
"body": "Marubucin zabura ya yi magana game da ƙunci sai ka ce ita wani abu ne da mutane zasu iya gani. AT: \"Ka dubi yadda ina shan wahala\" (Dubi: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Ka tsaya mani",
|
|
"body": "\"Ka kare ni daga masu dora mani laifi\""
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "ka riƙe ni",
|
|
"body": "\"Ka kare rai na\" ko \"ka ba ni rai\""
|
|
}
|
|
] |