rachelua_ha_psa_tn_l3/119/115.txt

10 lines
623 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka ƙarfafa ni ta wurin maganarka",
"body": "Ka tallafe ni ta wurin maganarka.\" Anan \"magana\" na gabatad da abin da Allah ya na magana da mutane. AT: \"Ba ni ƙarfi kamar yadda ka ce zaka yi\" ko \"Ba ni dama in zama da ƙarfi kamar yadda ka alƙawarta\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ba domin inji kunyar sa begena ba",
"body": "Anan \"begena\" na gabatad da dogarar marubuci a cikin Allah da alƙawarinsa. Wannan za'a iya bayyana ta kamar yadda a cikakke jumla. AT: \"Kada ka yanke mani buri.\" (UDB) ko \"Kada ka sa in jii kunya ta wurin rashi yin abin da ka alƙawarta ka yi.\""
}
]