18 lines
807 B
Plaintext
18 lines
807 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "mai bin bashi",
|
|
"body": "Wani wanda yake ara kuɗi ga wani mutum amma na jira cewa mutumin zai biya kuɗin"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Bari a datse 'ya'yan sa; bari a share sunansu daga tsara ta gaba",
|
|
"body": "Waɗannan jimla biyu suna da ma'ana mai kama da kuma na jadada 'ya'yan sa kasancewa hallaka. (Dubi: figs_parallelism)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Bari a datse 'ya'yan sa",
|
|
"body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"Sa a datse 'ya'yan sa\" ko \"Sa 'ya'yan sa su mutu\" (Dubi: figs_activepassive)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "bari a share sunansu daga tsara ta gaba",
|
|
"body": "Anan ra'ayin can kasancewa ba wanda zai ci gaba da sunan iyalin an yi magana ta kamar yadda \"sunansu ya kasance an share.\" AT: \"bari a samu ba wanda zai ci gaba da sunansa\" (Dubi: figs_metaphor)"
|
|
}
|
|
] |