rachelua_ha_psa_tn_l3/97/06.txt

14 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Sararin sama na shaida adalcinsa",
"body": "Mai yiwuwa ma'anan sunne 1) maruburucin zabura yana magana sai ka ce sararin masinja Yahweh ne wanda ke bayyana cewa Yahweh na da adalci. AT: \"Kowa da kowa na iya gani cewa Allah na da adalci, haka nan kowa da kowa na iya gani sararin\" ko kuwa 2) sararin ya nufa rai da ke zama cikin sammai. AT: \"Duk waɗanda suna zaune cikin samma na bayyana cewa Yahweh na da adalci\" (UDB) (Dubi: figs_personification da figs_metonymy) "
},
{
"title": "Duk waɗanda ke bauta wa abin da hannu ya sassaƙa zasu kunyata, masu taƙama da gumaka marasa amfani",
"body": "Wannan ana iy fassara ta cikin fom na aiki. AT: \"Allah zai kunyatar da duk waɗanda suna taƙama da gumakai marasa amfani kuma masu bauta wa abin da hannu ya sassaƙa\" (Dubi: figs_activepassive) "
},
{
"title": "Sihiyona taji ... biranen Yahuda",
"body": "Wannan na nufi da mutane wanda ke zaune cikin waɗannan kasashe. AT: \"Mutanen Sihiyona taji ... mutanee Yahuda\" (Dubi: figs_metonymy) "
}
]