rachelua_ha_psa_tn_l3/95/08.txt

18 lines
800 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Yanzu marubuci ya rubuto kalmomin da Yahweh ya fadi."
},
{
"title": "taurare zuciyarku",
"body": "\"kassance da taurin kai\""
},
{
"title": "Meriba, ... Massa",
"body": "Wanda nan wurare cikin hamada da Musa ya sar mai suna domin Isra'ilawa sun yi wa Allah tawaye. (Dubi: translate_names da figs_explicit) "
},
{
"title": "gwada ni ... jaraba ni",
"body": "Waɗannan kalmomi biyun duka musilai ne domin mutanen ganin irin mugunta da zasu iya yi kafin Yahweh ya hukunta su. Wannan kalmomin mafin muhimminci na faɗi abu daya ne kuma ana iya haɗa su. AT: \"gwada ni\" ko \"neman a gani ko zasu yi mugu abubuwa ba tare da na hukunta su ba... gwada ko zan ci gaba da yin hakuri da su\" (UDB) (Dubi: figs_metaphor da figs_doublet) "
}
]