rachelua_ha_psa_tn_l3/109/04.txt

6 lines
255 B
Plaintext

[
{
"title": "A ramuwar ƙaunata sun kawo mani sãra ... ƙauna ta ... sun kawo mani sãra",
"body": "\"Ko da yake ina ƙauna su, sun dora mani laifi\" ... \"ƙauna ta domin su\" ... Kalman \"sun\" na nufi da mutane wanda suke miyagu da macuta."
}
]