rachelua_ha_psa_tn_l3/101/02.txt

18 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Zan yi tafiya cikin aminci",
"body": "Anan Dauda ya yi magana game da \"mai rai\" sai ka ce tana \"tafiya.\" AT: \"Zan yi tafiya cikin hanyar mai gaskiya da kuma daidai\" ko \"Zan yi rayuwa dake cike da aminci\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ni da gidana za muyi tafiya cikin nagarta",
"body": "A nan Dauda ya yi magana game da \"yanda mutum ke rayuwa\" sai ka ce tana \"tafiya.\" Kuma, Dauda ya yi magana game da sa ido akan gidansa da aminci, sai ka ce aminci abu ne wanda za'a iya tabawa da ke zaune a cikin gidansa. AT: \"Zan sa ido a gidana da nagarta\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ba zan ƙyale mugunta a idanuna ba",
"body": "azzãlumai\" suna ne mai zuzzurfa ma'ana da ana iya rubuta ts kamar jimla. Karin magana, \"sa mugunta kafin idannuna,\" ma'ana a amince da ita. AT: \"Ba zan amince da duk wani abun da an aikata da ba daidai ba a gabanna\" (Dubi: figs_abstractnouns da figs_idiom) "
},
{
"title": "ba zai manne mani ba",
"body": "Dauda ya bayyana \"mugunta\" sai ka ce wani abu ne da ya kasa sa a manne masa. Wannan ya ma'ana cewa zaya kauce wa mugaye abubuwa da mutane masu aikata mugayen abubuwa. AT: \"Zan kauce wa mugaye abubuwa gaba daya\" (Dubi: figs_personification) "
}
]