rachelua_ha_psa_tn_l3/143/07.txt

22 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "ruhuna ya some",
"body": "\"Na raunana\" ko \"Na musamman karya karfin gwiywa\" (UDB) (Dubi: figs_personification da figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Kada ka ɓoye mani fuskarka",
"body": "Marubucin zabura yana magana game da Yahweh yana kin ya yi abin da marubucin zabura yana roka sai ka ce Yahweh na kin ya ko da ya duba marubucin zaburan. Wannan Rashin fahimta tambayar da ba ta damu da amsa sakamako ba za'a iya bayyana ta kamar yadda wani mai yaƙini. AT: \"Kada ka ki kasa kunne gare ni\" ko \"Sai ka kasa kunne gare ni\" (Dubi: figs_metaphor da figs_litotes) "
},
{
"title": "in zama kamar masu gangarawa cikin rami",
"body": "\"Zan zama daidai kamar wani matacce mutum\" (Dubi: figs_euphemism)"
},
{
"title": "Bari inji alƙawarinka na aminci",
"body": "\"Ka sa ni in ji alƙawarinka na aminci\" ko \"Ka da gaya mani game da alƙawarinka na aminci\""
},
{
"title": "tafarkin da zan bi",
"body": "Marubucin zabura yana magana game da hanyar mutane na rayuwa sai ka ce su wani tafarki ne wanda suke tafiya a kan. AT: \"yadda kana son in yi zama\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]