18 lines
777 B
Plaintext
18 lines
777 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Ka rufe duniya da ruwa kamar sutura",
|
|
"body": "Anan an kwatanta ruwa da rufe duniya yadda babban sutura na iya rufe wani abu gabaki daya. AT: \"Ka rufe duniya da ruwa gabaki daya\" (Dubi: figs_simile) "
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Tsautawarka nasa ruwaye ... suka gudu",
|
|
"body": "Wadannan jimla biyu na da ma'ana kuma na amfanu tarento jadada yadda Allah yana magana da ruwaye tafi daga nan. (Dubi: figs_parallelism) "
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "janye",
|
|
"body": "\"ritaya\" ko \"koma baya\""
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "suka gudu",
|
|
"body": "Anan marubucin zabura yana magana game da ruwaye da ke janye sai ka ce suna gudu ne kamar daba bayan jin muryan Yahweh. Kalma \"gudu\" na nufi a yi gudu daga nan da sauri. AT: \"ruga daga nan\" (UDB) (Dubi: figs_personification)"
|
|
}
|
|
] |