rachelua_ha_psa_tn_l3/139/13.txt

10 lines
597 B
Plaintext

[
{
"title": "Kai ka yi gaɓaɓuwan cikin cikina",
"body": "\"Cikin cikina\" na nufin da gabobin ciki na wani mutum, amma anan maganan mai yiwuwa na tsaye domin dukan jiki. AT: \"Kai ka yi dukan jikina\" (Dubi: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Raina ya tabbatar da wannan sosai",
"body": "Anan \"rai\" mai yiwuwa na nufin da sadarin iyawa na Marubucin zabura don a tabbata da kauna da jagoranci Allah. Mai fassara watakila, ko da yaya, yi wa \"rai\" anan kamar yadda ke yi madadi domin hankali da zuciyar marubucin zabura. AT: \"Na san wannan da zuciyar na\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]