rachelua_ha_psa_tn_l3/107/39.txt

18 lines
789 B
Plaintext

[
{
"title": "Su",
"body": "Kalma \"Su\" na nufin da mutane wanda suna jin yunwa wanda Yahweh ya zaunar a cikin ƙasar. Wannan magana na bayyana yadda suna nan kafin Yahweh ya zaunar da su cikin ƙasar."
},
{
"title": "Suka ragu ... ƙasƙantar dasu",
"body": "\"ya zama 'yan kaɗan cikin lamba\" ... Wannan na nufi suwa ga zama ci mutumci. AT: \"ci mutuci\" (Dubi: figs_idiom)"
},
{
"title": "Ya zubo raini bisa ",
"body": "Anan Dauda ya yi magana da Yahweh yana nuna raini don shugabanni sai ka ce raini ruwa ne da ya zubo bisansu. AT: \"na nuna raini domin\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "shugabannin",
"body": "\"masu girma.\" Wannan na nufin da shugabanni wanda suke ƙuntata mutane. AT: \"shugabannin wanda ke ƙuntata su\" (Dubi: figs_explicit)"
}
]